Dadin kowa sabon salo-full episode
4.0.3 and up
Android OS
About Dadin kowa sabon salo-full episode
Wannan application wajen kalon sabon episode na dadin kowa Kai harma tsohon
Hakika Wannan manhajar tana dauke da abubuwa dadama game da shirye-shiryen dadin kowa sabon salo,
Manhajar ta kunsa tundaga kan episode 1 har illa Masha Allahu,
aduk sati munasa sabon da muka fitar cikin application din batare daka sha wahalar nema ba zai Shiga chikin application din kane Kawai,
Ga kadan daga cikin mashimman abubuwa da Wannan application yake dauke dashi.
1- zaka iya kallon acikin application
2- sannan zaka iya downloading kowanne video
3- zaa ringa sa muku sabon fita kowane sati
4-in an sa sabo application din zai Sanar dakai maana zaa turamaka notifications massage Wanda zai Sanar dakai an sa sabon video
5- kuma kanada damar tura sakoni ga maabota aiki da wanna application ma'am chatting with your friends
6- kuma zaka iya tuntubar mu direct takiran wayar salularmu/phone, ko ta sakon waya/sms,ko ta what's apps, ko ta email
A gakan dagacikin takaicace labarai akan kadan daga cikin episode din dadin kowa sabon salo
Episode 35
Tirkashi! Mai hali dai baya taba fasa halinsa. Saukowar Malam Kabiru garin Dadin Kowa ya koma san'arsa ta bara, daga nan kuma ya bazama cikin gari neman matarsa Delu Chogal. Wai shin yaya zata kasance idan Delu taji labarin Malam Kabiru ya dawo? Kar Ku bari a baku labari. A biyomu a sha kallo.
Episode 37
Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja don yin harka. Shin Sallau zai cimma burinsa kuwa? A biyomu a sha kallo. Kar ku bari a baku labari.
Episode 38
Da AYUBA ya yanke jiki ya fadi, ko me yake ciki a halin yanzu? NAZIR ya dira a garin Dadin Kowa, bamu san me ai sa a gab aba. SALLAU ya fada cikin rudani tun da MAMUDA ABUJA ya damfare shi. STEPHANIE na cikin tsaka mai wuya, ko ya matsayinsu da NASIR dan MAL. HASSAN? An sace ‘yar KAMAYE, bamu san me zai biyo bay aba. Mutanen sun sako salon shiga watakil da sabon salon yin aika-aika, a yayin da ZAYYAD ya bayyana.
Episode 41
A lokacin da Nazir ke farin cikin dawowar Alawiyya garin dadin kowa da kuma tsammanin burinsa na auranta ya cika a wannan lokacin wani babban tashin hankali ke kara tunkaro su gabadaya. Yayin da a gidan Malam Musa Tsohon soja al’amura suka kara rincabewa. Don ganin yadda za ta kaya ku kalli shirin dadin kowa kashi na Arba’in da daya.
Episode 44
Tashin hankali ya kara Kamari a Gidan Malam Musa, inda hakurin Baraka ya kare, ta dauki mataki mafi zafi yayinda a bangaran Nazir da alawiyya suke ganin nesa tazo kusa, amman hakan bai tabbata ba, don ganin yanda zata kaya ku kalli shirin dadin kowa kasha na 44
Episode 47
Tashin hankali ya kara Kamari a Gidan Malam Musa, inda hakurin Baraka ya kare, ta dauki mataki mafi zafi yayinda a bangaran Nazir da alawiyya suke ganin nesa tazo kusa, amman hakan bai tabbata ba, don ganin yanda zata kaya ku kalli shirin dadin kowa kasha na 44
Episode 50
Bayan da I.b ya furta cewa yana kaunar yar uwarsa Bintu a gaban mahaifinta Kawu Mala, daga baya ta sauya zani, bayan da janye batun Bintu ya maye gurbinsa da na Gimbiya, sai dai yin haka ke da wuya al'amurra suka sauya a gidan, wanda hakan ke kokarin haifar da gagarumar matsala.
Episode 89
Ta faru ta kare, domin Adama ta sanar da Hannatu dalilin hidimar da Ayuba maigadi yake musu, sai dai Hannatu ta tubure akan ba ta yadda ba, yayin da a gefe guda wata sabuwar rigima ta kara barkewa a gidan Malam Musa. Abagare guda guda kuma Mal Hassan ya kai kan sa gaban malam Nata ‘ala. Domin ganin yadda za ta kaya ku kalli shirrin Dadin Kowa kasha na 89.
Episode 90
Gwarama ta barke a gidan Malam Musa bayan da ya bukaci Baraka ta dauko masa kudin da ya ba ta ajiya. Baraka ta nemi kudin a inda ta ajiye sama da kasa ta rasa, inda har ta fara tunain cewa Badaru ne ya yi mata halin bera, abinda ya haddasa mummunan bacin rai gidan.
What's new in the latest 9.2
Dadin kowa sabon salo-full episode APK Information
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!