LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

  • 10.0

    1 Rezensionen

  • 1.2 MB

    Dateigröße

  • Android 2.2+

    Android OS

Über LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

Wannan fassarar littafin Hisnul Muslim ne cikin harshen Hausa.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) Bajan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu'o'i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada sako ein cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi ein rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki ein matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan aktualisieren einen yanzu dan ya Zama daidai da App di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Mehr anzeigenWeniger anzeigen

What's new in the latest 1.0

Last updated on Aug 29, 2016
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Alte Versionen von LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

Superschnelles und sicheres Herunterladen über die APKPure-App

Ein Klick zur Installation von XAPK/APK-Dateien auf Android!

Download APKPure