Wannan fassarar littafin Hisnul moslim ne cikin harshen Hausa.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mohammed (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul moslim na addu'o'i cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada Sako een cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi een rarraba shi, da fatan za'a samu Wani Wanda zai dauki nauyin Wannan aiki een matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan Aiki na alkhairi ta yadda Wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina Kuma aiki Kan updaten een Yanzu dan ya Zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.