Hausa Fashion Styles

Hausa Fashion Styles

AdamsDUT
15/12/2021
  • 37.8 MB

    Tamaño de archivo

  • Android 4.1+

    Android OS

Acerca del Hausa Fashion Styles

Estilos Donwlosd Domin Samun Kala-Kala Na Moda Na Al'adun Hausawa Na Zamani

Aplicación Wannnan mai suna hausa estilos de moda na dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi descargando una aplicación wannan domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.

Estilos de moda de bayan hausa idan akayi

buscando adamsdut zakuma a iya samun aplicación irin su

abinci hausawa (recetas de comida hausa)

magana jari ce

iliya dan mai karfi

ruwan bagaja da dai sauran su

Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa brillo asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin 'yaniya Birtaniya mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Mostrar más

Novedades más recientes 2.3

Last updated on 2021-12-15
new version with new features
Mostrar más

Vídeos y capturas de pantalla

  • Hausa Fashion Styles Poster
  • Hausa Fashion Styles captura de pantalla 1
  • Hausa Fashion Styles captura de pantalla 2
  • Hausa Fashion Styles captura de pantalla 3
  • Hausa Fashion Styles captura de pantalla 4
  • Hausa Fashion Styles captura de pantalla 5
  • Hausa Fashion Styles captura de pantalla 6
  • Hausa Fashion Styles captura de pantalla 7

Información de Hausa Fashion Styles APK

Última Versión
2.3
Categoría
Estilo de vida
Android OS
Android 4.1+
Tamaño de archivo
37.8 MB
Desarrollador
AdamsDUT
Descargas seguras y rápidas de APK en APKPure
APKPure utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de Hausa Fashion Styles APK libres de virus para ti.

Versiones Antiguas de Hausa Fashion Styles

APKPure icono

Descarga rápida y segura a través de APKPure App

¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!

Descargar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies