Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Hausa Fashion Styles-icoon

2.3 by AdamsDUT


Dec 15, 2021

Over Hausa Fashion Styles

Donwlosd Domin Samun Kala-Kala Na Fashion Styles Na Al'adun Hausawa Na Zamani

Wannnan applicatie kan worden gebruikt in mode-stijlen met een kala-kala na een kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi downloding na wannan applicatie domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.

Bayan hausa mode-stijlen idan akayi

zoeken adamsdut zakuma a iya samun applicatie irin su

abinci hausawa (recepten voor hausa-gerechten)

magana jari ce

iliya dan mai karfi

ruwan bagaja da dai sauran su

Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda verhard Hausa shine asalin yarensu. Een tarihance kabilar Hausawa na tattare een salasalar birane. Hausawa dai sun saami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Een farko-farkon shekaru na 1900's, een sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, een bisa mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane en arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na mutukar jaunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Vertaling Laden...

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

Verzoek update van Hausa Fashion Styles 2.3

Geüpload door

Khatebul Mohammad

Android vereist

Android 4.1+

Meer Info

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 2.3

Last updated on Dec 15, 2021

new version with new features

Meer Info

Hausa Fashion Styles Screenshots

Comment Loading...
Talen
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succesvol ingeschreven!
Je bent nu geabonneerd op APKPure.
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succes!
Je bent nu geabonneerd op onze nieuwsbrief.