Hausa Fashion Styles

Hausa Fashion Styles

AdamsDUT
15/12/2021
  • 37.8 MB

    حجم الملف

  • Android 4.1+

    Android OS

عن Hausa Fashion Styles

أنماط Donwlosd دومين Samun كالا كالا نا نا الأزياء Al'adun Hausawa نا زماني

تطبيق Wannnan mai suna hausa fashion Styles na dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi downloding na wannan application domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.

أزياء بيان هاوسا عيدان أكايي

seaching adamsdut zakuma a iya samun تطبيق irin su

abinci hausawa (وصفات طعام هاوسا)

ماجانا جاري م

إليا دان ماي كارفي

روان باجاجا دا داي سوران سو

Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai، al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa، sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar Hazaka، akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's، sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali، Songhai، Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900's، a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani، sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya، da kuma kafa manufofin mulkin bayan kirten، bayan gida مولكين مالاكا ساي سوكا ماراوا فولاني بايا نا سيغابا دا مانوفوفين أرينجزون سياسارسو ، هار يانزو داي مولكين غامبيزا تسكانين هوساوا دا فولاني شي ني يايي كين أريواسين نيجريا. Kodayake، Hausawa na farko-farko maharba ne، amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da Mutukar jarunta، kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

عرض المزيد

What's new in the latest 2.3

Last updated on 2021-12-15
new version with new features
عرض المزيد

فيديوهات ولقطات الشاشة

  • Hausa Fashion Styles الملصق
  • Hausa Fashion Styles تصوير الشاشة 1
  • Hausa Fashion Styles تصوير الشاشة 2
  • Hausa Fashion Styles تصوير الشاشة 3
  • Hausa Fashion Styles تصوير الشاشة 4
  • Hausa Fashion Styles تصوير الشاشة 5
  • Hausa Fashion Styles تصوير الشاشة 6
  • Hausa Fashion Styles تصوير الشاشة 7

الإصدارات القديمة لـ Hausa Fashion Styles

APKPure أيقونة

قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure

قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!

تحميل APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies