KOWACE CUTA DA MAGANINTA
Acerca del KOWACE CUTA DA MAGANINTA
Kowace Cuta Na Magani a Manhangan Musulunci
Wannan Manhajar (application) mun rubuta shi ne domin amfanin miliyoyin alumma, Saboda manzon Allah(s) ya ce: "Allah yana taimakon bawa matukar bawa yana taimakon yan'uwansa".
Kuma har ila yau zai taimaka wajen tunatar da mutane cewa addinin Musulunci ya koyar da abinda ya shafi lafiyar al'ummah.
Bugu da ƙari wannan Manhajar zai taimaka ƙwarai wurin ƙara danƙon soyayya tsakanin ma'aurata.Tunatar da mutane yadda Mace ta kasance tun daga daukan ciki har zuma haihuwa. Zai kara tunatar da mutane cewa, magani na tare da mu saura mu san yadda za mu sarafa su. Littafin ya kunshi yananin magungunan da za su taimaka wa ma'aurata da kuma lafiyar al'umma gaba daya.
Novedades más recientes 2.9.0
Completely offline
low weight
low adds
Información de KOWACE CUTA DA MAGANINTA APK
Versiones Antiguas de KOWACE CUTA DA MAGANINTA
KOWACE CUTA DA MAGANINTA 2.9.0
Descarga rápida y segura a través de APKPure App
¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!