KOWACE CUTA DA MAGANINTA

KOWACE CUTA DA MAGANINTA

  • 11.2 MB

    Размер файла

  • Android 4.4+

    Android OS

Oписание KOWACE CUTA DA MAGANINTA

Kowace Cuta Na Magani и Manhangan Musulunci

Wannan Manhajar (application) mun rubuta shi ne domin amfanin miliyoyin alumma, Saboda manzon Allah(s) ya ce: "Allah yana taimakon bawa matukar bawa yana taimakon yan'uwansa".

Kuma har ila yau zai taimaka wajen tunatar da mutane cewa addinin Musulunci ya koyar da abinda ya shafi lafiyar al'ummah.

Bugu da ƙari wannan Manhajar zai taimaka ƙwarai wurin ƙara danƙon soyayya tsakanin ma'aurata.Tunatar da mutane yadda Mace ta kasance tun daga daukan ciki har zuma haihuwa. Zai kara tunatar da mutane cewa, magani na tare da mu saura mu san yadda za mu sarafa su. Littafin ya kunshi yananin magungunan da za su taimaka wa ma'aurata da kuma lafiyar al'umma gaba daya.

Ещё

Что нового в последней версии 2.9.0

Last updated on 2022-01-09
Completely free
Completely offline
low weight
low adds
Ещё

Видео и Скриншоты

  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA постер
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA скриншот 1
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA скриншот 2
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA скриншот 3
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA скриншот 4
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA скриншот 5
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA скриншот 6

Информация KOWACE CUTA DA MAGANINTA APK

Последняя Версия
2.9.0
Категория
Образование
Android OS
Android 4.4+
Размер файла
11.2 MB
Разработчик
ushibawiyyu initiative
Безопасная и Быстрая Загрузка APK на APKPure
APKPure позволяет легко и безопасно загружать KOWACE CUTA DA MAGANINTA APK с проверкой подписи.

Старые Версии KOWACE CUTA DA MAGANINTA

APKPure иконка

Супер Быстрая и Безопасная Загрузка через Приложение APKPure

Один клик для установки XAPK/APK файлов на Android!

Скачать APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies