Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
ushibawiyyu initiative
04/10/2021
Acerca del Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Aplicación din Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti (a.s).
Wannan application ne da ke koyar da yadda ake sallah bisa koyarwar ahlubaiti (a.s) cikin harshen Hausa.
A cikinsa mun yi bayanin hukunce-hukuncen da suka shafi shekarun balaga da kuma takalidi sannan da bayanin a kan tsarki da najasa.
Harwayau akwai cikkaken bayani akan yadda ake sallah tun daga kiran sallah da ikama har zuwa sallamewa. Sannna da bayanin sallar aya da kuma muhimmancin sallar jam’i.
Muna fatar wannan application ya amfanar da miliyoyin al’ummar Musulmi masu jin harshen Hausa kuma ta zama sadakatul jariya garemu,iyayenmu da wanda suka bada gumuwa har zuwa kammalawar wannan aikin.
Novedades más recientes 3.11
Last updated on 2021-10-05
completely free
completely offline
low weight
less adds
completely offline
low weight
less adds
Información de Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti APK
Última Versión
3.11
Categoría
EducaciónAndroid OS
Android 4.4+
Tamaño de archivo
12.0 MB
Desarrollador
ushibawiyyu initiativeDescargas seguras y rápidas de APK en APKPure
APKPure utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti APK libres de virus para ti.
Versiones Antiguas de Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti 3.11
12.0 MB04/10/2021
Descarga rápida y segura a través de APKPure App
¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!