Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies

Acerca del Yayana Mijina

Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa profesor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba quiero irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, amén baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.

Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da periodic a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.

Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin family dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.

Shekaru asirin da suka wuce.

Traductorio...

Información Adicional de Aplicación

Última Versión

Solicitar Yayana Mijina Actualización 7.0.0

Presentado por

Lasha Mikeladze

Requisitos

Android 4.4+

Mostrar más

Novedades de Última Versión 7.0.0

Last updated on 08/09/2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Mostrar más

Yayana Mijina Capturas de pantalla

Comentario Cargando...
Idiomas
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Suscrito con éxito!
Ahora estás suscrito a APKPure.
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Éxito!
Ya estás suscrito a nuestro boletín electrónico.