Yayana Mijina - Hausa Novel

Yayana Mijina - Hausa Novel

Abrahamjr
Sep 8, 2023
  • 21.7 MB

    Ukuran file

  • Android 4.4+

    Android OS

Tentang Yayana Mijina - Hausa Novel

Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.

Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da koran a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.

Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin keluarga dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.

Shekaru asin da suka wuce.

Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 7.0.0

Last updated on Sep 8, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • Yayana Mijina - Hausa Novel poster
  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 1
  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 2
  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 3
  • Yayana Mijina - Hausa Novel screenshot 4

Versi lama Yayana Mijina - Hausa Novel

ikon APKPure

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies