Yayana Mijina - Hausa Novel
Yayana Mijina - Hausa Novel hakkında
Yayana Mijina Roman Na Hausa Kyauta
Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta ve ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza ve biyewa profesör ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wantan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai ve lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, tanrı da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.
Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da gazete a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin ailesi dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.
Shekaru asirin da suka wuce.
What's new in the latest 7.0.0
Yayana Mijina - Hausa Novel APK Bilgileri
Yayana Mijina - Hausa Novel'in eski sürümleri
Yayana Mijina - Hausa Novel 7.0.0
Yayana Mijina - Hausa Novel 6.2
Yayana Mijina - Hausa Novel 6.1
Yayana Mijina - Hausa Novel 1.0
APK Uygulaması ile Süper Hızlı ve Güvenli İndirme
XAPK/APK dosyalarını Android'e yüklemek için tek tıkla!