À propos de Gyaran Jiki
Albishirinku mata
Mace sai da forme de procès, kwalliya Mizanin mata, kwalliya mai tsone idon kishiya, kwalliya kasaitar mata, Wannan kirari Kadan ne Daga cikin rumbun prise da Ake yi wa kwalliyar mata. Mata tun fil-Azal un san su da kwalliya, kuma tana daya daga cikin abin da ke kara Musu kima da martaba un idanun mazajensu.
Tsaftar jiki da Kula dashi Abune da ake Bukata un wurin kowa amma hakan Yafi tasiri ga mata, kasancewarsu abin kawa da na ado duniya. Idan Mace tana Gyara jikinta briller zaki Ganta koda yaushe abar shaawa cikin Farin CIKI Sannan abar si agun Kowa.
Idan Kika kasance matar aure kuma mai Gyara jiki maigida Zaiyi alfahari Dake Sannan zakiyi kwarjini un idanunsa. Sannan bazaiji shaawar Wata Mace ba, asalima hakan zai rage MASA fils ganin Wata Idan ba ba uwargida.
un Wannan dandali Munyi bayanin hanyoyi da dama da bada shawarwari akan yadda mata zasu Kula da jikinsu, za ki iya Zabar duk hanyar da tayi Miki. Muna Fata Allah yasa un dace.
Idan ku / kinada Wata tambaya ko Shawara zaku iya tuntubarmu ta email, Zamu AMSA muku da izinin Allah.
What's new in the latest 1.2
Informations Gyaran Jiki APK
Vieilles versions de Gyaran Jiki
Gyaran Jiki 1.2
Gyaran Jiki 1.0
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!