Giới thiệu về Gyaran Jiki
Albishirinku mata
Mace sai da ado, kwalliya Mizanin mata, kwalliya mai tsone idon kishiya, kwalliya kasaitar mata, Wannan Kirari Kadan ne daga cikin rumbun lấy da ake yi wa kwalliyar mata. Mata tun fil-azal một san su da kwalliya, kuma tana Daya daga cikin abin da ke kara musu Kima da martaba một idanun mazajensu.
Tsaftar jiki da kula dashi abune da ake bukata một wurin Kowa amma Hakan yafi tasiri ga mata, kasancewarsu abin Kawa da ADO na Duniya. Idan mace tana gyara jikinta tỏa sáng Zaki ganta Koda yaushe Abar shaawa cikin Farin ciki sannan Abar nên agun Kowa.
Idan Kika kasance Matar Aure kuma mai gyara jiki maigida zaiyi alfahari dake sannan zakiyi kwarjini một idanunsa. sannan bazaiji shaawar Wata gậy ba, asalima Hakan zai cơn thịnh nộ masa con trai ganin Wata Idan ba uwargida ba.
một Wannan dandali munyi bayanin hanyoyi da dama da bada shawarwari Akan yadda mata zasu kula da jikinsu, za ki Iya zabar duk hanyar da tayi miki. Muna fata Allah Yasa một cá đác.
Idan ku / kinada Wata tambaya ko shawara Zaku Iya tuntubarmu ta email, zamu AMSA Muku da izinin Allah.
What's new in the latest 1.2
Thông tin APK Gyaran Jiki
Phiên bản cũ của Gyaran Jiki
Gyaran Jiki 1.2
Gyaran Jiki 1.0
Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure
Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!