O Gyaran Jiki
Albishirinku mata
Mace sai da ado, kwalliya Mizanin mata, kwalliya mai tsone Idon kishiya, kwalliya kasaitar mata, Wannan Kirari Kadan ne daga cikin rumbun podjęte da ake yi wa kwalliyar mata. Mata tun fil-Azal da kwalliya san su, kuma Tana daya daga cikin Abin da ke kara Musu Kima da martaba idanun mazajensu.
Tsaftar jiki da kula dashi abune da ake Bukata wurin Kowa amma Hakan Yafi tasiri ga mata, kasancewarsu Abin kawa da ado na Duniya. Idan mace Tana gyara jikinta świecić Zaki Ganta koda yaushe Abar shaawa cikin Farin ciki sannan Abar tak agun Kowa.
Idan kika kasance Matar aure kuma mai gyara jiki maigida zaiyi alfahari dake sannan zakiyi kwarjini idanunsa. sannan bazaiji shaawar wata mace ba, asalima Hakan Zai wściekłość Masa syn ganin wata Idan ba uwargida ba.
Wannan dandali munyi bayanin hanyoyi da Dama da bada shawarwari AKAN bla mata zasu kula da jikinsu, za ki Iya Zabar duk hanyar da tayi Miki. Muna fata Allah Yasa jelec.
Idan ku / kinada wata tambaya ko shawara Zaku Iya tuntubarmu TA-mail, zamu AMSA Muku da izinin Allaha.
What's new in the latest 1.2
Informacje Gyaran Jiki APK
Stare wersje Gyaran Jiki
Gyaran Jiki 1.2
Gyaran Jiki 1.0
Gyaran Jiki Alternatywa
Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure
Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!