Littafin Magana Jarice Na 2

Littafin Magana Jarice Na 2

Merafi-Apps
Jul 19, 2020
  • 5.0 MB

    Taille de fichier

  • Android 4.1+

    Android OS

À propos de Littafin Magana Jarice Na 2

Littafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule une application Matsayin Don Sauqin Karatu

Littafin Magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: Un Haifi Alhaji Abubakar Imam a shekarar 1911 un cikin garin Kagara sa'an nan tana cikin Lardin Kwantagora, Yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi Makaranta un Collège de formation Katsina kuma ya kama aikin malanta un Makarantar a Katsina une shekarar 1932.

Ya Rubuta Littatafai Da Dama yayin rayuwarka, wadanda Suka hada dashi Wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja, Da Sauransu.

Magana Jarice Littafine mai de Karatu de domin ya qunshi labarai Masu qayatarwa da kuma nishadantarwa daki-Daki. Wajen Qir-qirar din application nan, Munyi iya Bakin qoqari wajen ganin CEWA rubutun ya Zama da girma domin Dadin Karatu.

Wannan briller Littafi Na Biyu cikin Jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma Wannan littafi Hors ligne ne, wato baya buqatar amfani da données mobiles wajen bude shi.

Dan haka ayi Karatu lafiya: Ku nan gaba akwai WASU littatafan Suna Zuwa da izinin Allah.

Domin Bayar da Shawara ta yadda Zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta din adresse e-mail mu Dake QASA. Mun gode.

Voir plus

What's new in the latest 1.2.0.0

Last updated on 2020-07-20
updated features and privacy policy
Voir plus

Vidéos et captures d'écran

  • Littafin Magana Jarice Na 2 Affiche
  • Littafin Magana Jarice Na 2 capture d'écran 1
  • Littafin Magana Jarice Na 2 capture d'écran 2
  • Littafin Magana Jarice Na 2 capture d'écran 3
  • Littafin Magana Jarice Na 2 capture d'écran 4
  • Littafin Magana Jarice Na 2 capture d'écran 5
  • Littafin Magana Jarice Na 2 capture d'écran 6
  • Littafin Magana Jarice Na 2 capture d'écran 7
APKPure icône

Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies