Littafin Magana Jarice Na 2
O Littafin Magana Jarice Na 2
Littafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule Matsayin Zastosowanie Don Sauqin Karatu
Littafin Magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: AN Haifi Alhaji dr Abubakar Imam shekarar 1911 cikin Garin Kagara sa'an nan tana cikin Lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi Makaranta do Katsina Training College Kuma ya kama aikin malanta Makarantar Katsina w shekarar 1932.
Ya Rubuta Littatafai Da Dama yayin rayuwarka, wadanda śuka Hada dashi Wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja Da Sauransu.
Magana Jarice Littafine mai dadin Karatu domin ya qunshi labarai masu qayatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen Qir-qirar din aplikacyjne nan, munyi Iya Bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin Karatu.
Wannan świecić Littafi Na Biyu cikin Jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma Wannan littafi ne Offline, Wato Baya buqatar amfani da dane mobilne wajen bude shi.
Dan haka Ayi Karatu lafiya Ku sauraremu nan GABA akwai wasu littatafan Suna zuwa da izinin Allaha.
Domin Bayar da shawara ta bla zamu inganta aplikacje dinmu za'a Iya Niemen TA e-mail din il dake qasa. Mun gode.
What's new in the latest 1.2.0.0
Informacje Littafin Magana Jarice Na 2 APK
Stare wersje Littafin Magana Jarice Na 2
Littafin Magana Jarice Na 2 1.2.0.0
Littafin Magana Jarice Na 2 1.1.0.0
Littafin Magana Jarice Na 2 1.0.0.0
Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure
Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!