Littafin Magana Jarice Na 2
Tentang Littafin Magana Jarice Na 2
Littafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule sebuah Matsayin Aplikasi Don Sauqin Karatu
Littafin Magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: Sebuah haifi Alhaji Dr Abubakar Imam sebuah shekarar 1911 sebuah cikin Garin kagara Sa'an nan tana cikin Lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta sebuah kuma Katsina Training College ya kama aikin malanta sebuah Makarantar sebuah Katsina sebuah shekarar 1932.
Ya Rubuta Littatafai Da dama Yayin rayuwarka, wadanda Suka hada dashi Wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja, Da Sauransu.
Magana Jarice Littafine mai dadin Karatu Domin ya qunshi Labarai masu qayatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen Qir-qirar aplikasi din nan, munyi iya Bakin qoqari wajen Ganin cewa rubutun ya Zama da girma domin dadin Karatu.
Wannan bersinar Littafi Na biyu cikin jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma Wannan littafi Offline ne, WATO baya buqatar amfani da Data Ponsel wajen bude shi.
Dan haka ayi Karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.
Domin Bayar da shawara ta yadda Zamu inganta aplikasi dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.
What's new in the latest 1.2.0.0
Informasi APK Littafin Magana Jarice Na 2
Versi lama Littafin Magana Jarice Na 2
Littafin Magana Jarice Na 2 1.2.0.0
Littafin Magana Jarice Na 2 1.1.0.0
Littafin Magana Jarice Na 2 1.0.0.0
Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure
Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!