TANBIHUL-MUKHADIBIN
4.4 and up
Android OS
À propos de TANBIHUL-MUKHADIBIN
Application ne dake tunasar da Limamai dangane da yadda za su yi Khuduba
Tanbihul -Mukhadibin: Is a compreseve and pure religious application that is advises the is Islamic Schalars on how to make a very good semons in Arabic and Hausa Language.
Tanbihul Mukhadibin: Manhaja ce (application) da take tunatar da Limamai da Malamai waɗanda suke gabatar da khuɗubobi a masallatai dangane da yadda ya kamata khuɗubobinsu ya kasance domin ya yi daidai da koyar Al-Ƙur'ani da kuma Hadisan Manzon Allah (s.a.w.a).
A cikin wannan Manhajar mun yi ƙoƙarin kawo wasu daga cikin rukunai na khuɗuba da kuma kora-karai da akan samu a wasu lokuta waje gabatar da Khuɗubobi. Har ila yau mun kawo wasu Khuɗubobi da yaren larabci da kuma fassararsu da harshen Hausa domin taimakawa ga Limamai da al'ummominmu masu jin harshen Hausa su ƙara fahimtar abubuwan da Khuɗubobin suka kunsa.
Bugu da ƙari mun zaɓi khuɗubobi masu muhimmanci da za su taimaka wajen gyara tarbiyyar al'ummar musulmi domin kara tabbatar da haɗin kai, taimakekeniya da tabbatar da zaman lafiya mai ɗorewa, harwayau da khuɗubobin da suke hani ga al'ummar Musulmi daga zalunci, cin hanci da rashawa, da kuma kyautatawa makwafci.
Muna fatan wannan Manhajar (application) za ta amfani miliyoyin al'ummar Musulmi.
What's new in the latest 3.7
Informations TANBIHUL-MUKHADIBIN APK
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!