TANBIHUL-MUKHADIBIN
4.4 and up
Android OS
Mengenai TANBIHUL-MUKHADIBIN
Aplikasi ne dake tunasar da Limamai dangane da yadda za su yi Khuduba
Tanbihul -Mukhadibin: Merupakan aplikasi keagamaan yang lengkap dan suci yang dinasihatkan adalah Schalar Islam tentang cara membuat semester yang sangat baik dalam Bahasa Arab dan Bahasa Hausa.
Tanbihul Mukhadibin: Manhaja ce (aplikasi) da take tunatar da Limamai da Malamai waɗanda suke gabatar da khuɗubobi a masallatai dangane da yadda ya kamata khuɗubobinsu ya kasance domin ya yi daidai da koyar Al-Ƙur'ani da kuma Hadisan Manzon Allah (s.a.w.a).
Seorang cikin wannan Manhajar mun yi ƙoƙarin kawo wasu daga cikin rukunai na khuɗuba da kuma kora-karai da akan samu a wasu lokuta waje gabatar da Khuɗubobi. Har ila yau mun kawo wasu Khuɗubobi da yaren larabci da kuma fassararsu da harshen Hausa domin taimakawa ga Limamai da al'ummominmu masu jin harshen Hausa su ƙara fahimtar abubuwan da Khuɗubobin suka kunsa.
Bugu da ƙari mun zaɓi khuɗubobi masu muhimmanci da za su taimaka wajen gyara tarbiyyar al'ummar musulmi domin kara tabbatar da haɗin kai, taimakekeniya da tabbatar da zaman lafiya mai ɗorewa, harwayau da khuɗubobin da suke hani hanci da rashawa, da kuma kyautatawa makwafci.
Muna fatan wannan Manhajar (aplikasi) za ta amfani miliyoyin al'ummar Musulmi.
What's new in the latest 3.7
Maklumat APK TANBIHUL-MUKHADIBIN
Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure
Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!