Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
ushibawiyyu initiative
Oct 4, 2021
À propos de Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Application din Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti (as).
Wannan application ne da ke koyar da yadda ake sallah bisa koyarwar ahlubaiti (a.s) cikin harshen Hausa.
A cikinsa mun yi bayanin hukunce-hukuncen da suka shafi shekarun balaga da kuma takalidi sannan da bayanin a kan tsarki da najasa.
Harwayau akwai cikkaken bayani akan yadda ake sallah tun daga kiran sallah da ikama har zuwa sallamewa. Sannna da bayanin sallar aya da kuma muhimmancin sallar jam’i.
Muna fatar wannan application ya amfanar da miliyoyin al’ummar Musulmi masu jin harshen Hausa kuma ta zama sadakatul jariya garemu,iyayenmu da wanda suka bada gumuwa har zuwa kammalawar wannan aikin.
What's new in the latest 3.11
Last updated on 2021-10-05
completely free
completely offline
low weight
less adds
completely offline
low weight
less adds
Informations Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti APK
Dernière version
3.11
Catégories
EnseignementAndroid OS
Android 4.4+
Taille de fichier
12.0 MB
Développeur
ushibawiyyu initiativeTéléchargements APK sûrs et rapides sur APKPure
APKPure utilise la vérification de la signature pour garantir des téléchargements de Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti APK sans virus pour vous.
Vieilles versions de Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti 3.11
12.0 MBOct 4, 2021
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!