Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm

Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm

Duniyar Computer
Apr 30, 2020
  • 25.6 MB

    Ukuran file

  • Android 4.1+

    Android OS

Tentang Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm

Wannan manhajace ta karatun Ahalari da Malam yayi lokacin rayuwarsa

Karatun littafin Akhdari (Ahalary) da marigayi Syekh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin ya raye (Allah Ya masa gafarta masa).

Littafin Ahalari Littafi n Fikihu ne da yake karantar da mutane Ibada akan Mazhabar Malikiyya a mataki na karami, wanda ya kunshi tun daga tsarki har zuwa Kabli da Ba'adi a cikin Sallah.

Malam Abubakar Mahmud Gumi, tsohon Alkalin Alkalai ne a yankin Arewacin Najeriya. Jika Anda membayar untuk Kasa, Mai Fassarar Alkur'ani mai girma a cikin harshen Hausa da Larabci.

Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 1.0

Last updated on 2020-04-30
Fassarar Littafin Ahalari na Malam Abubakar Mahmud Gumi
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm poster
  • Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm screenshot 1
  • Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm screenshot 2

Versi lama Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm

ikon APKPure

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies