Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm
Duniyar Computer
30/04/2020
عن Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm
Wannan manhajace ta karatun Ahalari da Malam yayi lokacin rayuwarsa
Karatun littafin Akhdari (Ahalary) da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin ya raye (Allah Ya gafarta masa).
Littafin Ahalari Littafi n Fikihu ne da yake karantar da mutane Ibada akan Mazhabar Malikiyya a mataki na karami، wanda ya kunshi tun daga tsarki har zuwa Kabli da Ba'adi a cikin Sallah.
Malam Abubakar Mahmud Gumi، tsohon Alkalin Alkalai ne a yankin Arewacin Najeriya. Mai bayar da fatawa na Kasa، Mai Fassarar Alkur'ani mai girma a cikin harshen Hausa da Larabci.
What's new in the latest 1.0
Last updated on 2020-04-30
Fassarar Littafin Ahalari na Malam Abubakar Mahmud Gumi
معلومات Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm APK
تنزيلات APK آمنة وسريعة على موقع APKPure
يستخدم APKPure التحقق من التوقيع لضمان تقديم تنزيلات خالية من الفيروسات لـ Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm APK لك.
الإصدارات القديمة لـ Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm
Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm 1.0
25.6 MB30/04/2020
قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure
قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!