Kowace Cuta Da Maganinta Na 2
Tentang Kowace Cuta Da Maganinta Na 2
Ci gaban littafinmu na daya wanda ke bayanin magunguna a Mahangar Musulunci.
Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla dangane da cututtuka daban-daban da kuma Maganinsu a ta hanyar karanta ayoyin Al-Qur'ani Mai Girma da amfani da bishiyiyoyi da tsirrai masu amfani.
A cikin wannan Manhajar za ka samu bayanai masu fa'idantarwa dangane da magungunan gargajiya da kuma yadda ake amfani da wasu daga cikin ayoyin Al-Qur'ani wajen lalata Sihiri da korar aljani daga gida ko jikin dan Adam a cikin sauƙi a samu lafiya.
Aplikasi wannan munyi ta ne domin amfanin miliyoyin al'umma a faɗi duniya domin za ta ba da ƙarin haske akan magungunan gargajiya da kuma na Musulunci.
Penafian: Ba mu lamunce ayi amfani da magungunan da muka yi bayani ba ta hanyar da bata dace ba, kuma ba zamu ɗauki alhaki ba. Ana iya tuntubar ƙwararrun kafin amfani da kowane irin maganin gargajiya da na Musulunci.
What's new in the latest 4.1.5
Informasi APK Kowace Cuta Da Maganinta Na 2
Versi lama Kowace Cuta Da Maganinta Na 2
Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 4.1.5
Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 4.2.2
Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 1.0.3
Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure
Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!