Tentang Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Aplikasi din Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti (a.s).
Wannan application ne da ke koyar da yadda ake sallah bisa koyarwar ahlubaiti (a.s) cikin harshen Hausa.
A cikinsa mun yi bayanin hukunce-hukuncen da suka shafi shekarun balaga da kuma takalidi sannan da bayanin a kan tsarki da najasa.
Harwayau akwai cikkaken bayani akan yadda ake sallah tun daga kiran sallah da ikama har zuwa sallamewa. Sannna da bayanin sallar aya da kuma muhimmancin sallar jam’i.
Muna fatar wannan application ya amfanar da miliyoyin al’ummar Musulmi masu jin harshen Hausa kuma ta zama sadakatul jariya garemu,iyayenmu da wanda suka bada gumuwa har zuwa kammalawar wannan aikin.
What's new in the latest 3.11
Last updated on 2021-10-05
completely free
completely offline
low weight
less adds
completely offline
low weight
less adds
Informasi APK Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Versi terbaru
3.11
Kategori
PendidikanAndroid OS
Android 4.4+
Ukuran file
12.0 MB
Pengembang
ushibawiyyu initiativeUnduh APK dengan Aman dan Cepat di APKPure
APKPure menggunakan verifikasi tanda tangan untuk memastikan unduhan APK Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti yang bebas dari virus untuk Anda.
Versi lama Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti 3.11
12.0 MBOct 4, 2021
![ikon APKPure](https://image.winudf.com/v2/upload/images/icon.png/image.png?fakeurl=1&w=120)
Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure
Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!