Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

  • 9.4 MB

    Tamaño de archivo

  • Android 5.0+

    Android OS

Acerca del Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Ci gaban littafinmu na daya wanda ke bayanin magunguna a Mahangar Musulunci.

Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla dangane da cututtuka daban-daban da kuma Maganinsu a ta hanyar karanta ayoyin Al-Qur'ani Mai Girma da amfani da bishiyiyoyi da tsirrai masu amfani.

A cikin wannan Manhajar za ka samu bayanai masu fa'idantarwa dangane da magungunan gargajiya da kuma yadda ake amfani da wasu daga cikin ayoyin Al-Qur'ani wajen lalata Sihiri da korar aljani daga gida ko jikin dan Adam a cikin sauƙi a samu lafiya.

Wannan aplicación munyi ta ne domin amfanin miliyoyin al'umma a faɗi duniya domin za ta ba da ƙarin haske akan magungunan gargajiya da kuma na Musulunci.

Descargo de responsabilidad: Ba mu lamunce ayi amfani da magungunan da muka yi bayani ba ta hanyar da bata dace ba, kuma ba zamu ɗauki alhaki ba. Ana iya tuntubar ƙwararrun kafin amfani da kowane irin maganin gargajiya da na Musulunci.

Mostrar más

Novedades más recientes 4.1.5

Last updated on 09/12/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostrar más

Vídeos y capturas de pantalla

  • Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Poster
  • Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 captura de pantalla 1
  • Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 captura de pantalla 2
  • Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 captura de pantalla 3
  • Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 captura de pantalla 4
  • Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 captura de pantalla 5
  • Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 captura de pantalla 6

Información de Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 APK

Última Versión
4.1.5
Android OS
Android 5.0+
Tamaño de archivo
9.4 MB
Disponible en
Descargas seguras y rápidas de APK en APKPure
APKPure utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 APK libres de virus para ti.
APKPure icono

Descarga rápida y segura a través de APKPure App

¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!

Descargar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies