Tentang Littafin Hausa Hisnul Muslim P
Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja...
*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.
*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wantan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wantn lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wantan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu' kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wantan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wantan aiki duniya da lahira. Amin
What's new in the latest 1.1.0
Informasi APK Littafin Hausa Hisnul Muslim P
Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure
Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!