Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro

AAARSOFTWARE
2021年06月11日
  • 4.1

    Android OS

关于Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro

Littafin Hausa Hisnul 穆斯林,Wato Garkuwar Musulmi。知乎...

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

更多收起

最新版本1.1.0的更新日志

Last updated on 2021年06月11日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro APK信息

最新版本
1.1.0
Android OS
4.1+
文件大小
NaN undefined
开发者
AAARSOFTWARE
Available on
在APKPure安全快速地下载APK
APKPure 使用签名验证功能,确保为您提供无病毒的 Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro APK 下载。

在APKPure上极速安全下载应用

一键安装安卓XAPK/APK文件!

下载 APKPure