Littafin Hausa Hisnul Muslim P

AAARSOFTWARE
Jun 11, 2021
  • 4.1

    Android OS

Over Littafin Hausa Hisnul Muslim P

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja...

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin sh ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda wata iya karanta duk kuke bukatar ku karanta... een duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci en kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Meer InfoMinder Info

What's new in the latest 1.1.0

Last updated on Jun 11, 2021
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Littafin Hausa Hisnul Muslim P APK -informatie

Laatste versie
1.1.0
Android OS
4.1+
Bestandsgrootte
NaN undefined
Ontwikkelaar
AAARSOFTWARE
Available on
Veilige en snelle APK Downloads op APKPure
APKPure gebruikt handtekeningverificatie om virusvrije Littafin Hausa Hisnul Muslim P APK downloads voor u te garanderen.

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app

Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!

Downloaden APKPure