Taskar Musulunci

Taskar Musulunci

ChmSmartApps
Oct 15, 2018
  • 4.1 MB

    फाइल का आकार

  • Android 4.1+

    Android OS

Taskar Musulunci के बारे में

Kasance दा Manyan Shafukan Musulunci na harshen होउसा

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi

Wannan Manhaja mai suna "Taskar Musulunci" anyi tane domin al'umar Musulmi masu jin Hausa su kansance da manyan shafukan Musulunci na yanar gizo na hausa.

Manhajar na kunshe da wa'azozin daruruwan manyan Malamai na Sunnah tare da muhimman batutuwa dangane da rayuwar Musulmi.

Wannan Manhaja tana dauke da shafuka kamar haka

-Hasken Musulunci

-Munbarin Musulunci

-Da'awah Nigeria

-Zauren Fiqhu

-Darul Fikr

-Da'awatus Sunnah

-Mimbaril Islam

-Hausa Islam House

Ku sauko da wanna Manhaja don kasancewa da wa'azozi da fadakarwa na yau da kullum.

Idan kunji dadin wannan manhaja din kada ku manta ku rubuta "RATING" sannan kuyi "Review" na application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa sosai sannan zai qara daga darajar wannan manhaja a play store.

Ku duba CHMFREEAPPS anan playstore don samun wasu apps din.

अधिक दिखाएं

What's new in the latest 1.1

Last updated on 2018-10-15
Improved performance
Added new features
Fixed bugs
अधिक दिखाएं

वीडियो और स्क्रीनशॉट

  • एंडरॉयड आधिकारिक ट्रेलर के लिए Taskar Musulunci
  • Taskar Musulunci स्क्रीनशॉट 1
  • Taskar Musulunci स्क्रीनशॉट 2
  • Taskar Musulunci स्क्रीनशॉट 3
  • Taskar Musulunci स्क्रीनशॉट 4
  • Taskar Musulunci स्क्रीनशॉट 5
  • Taskar Musulunci स्क्रीनशॉट 6
  • Taskar Musulunci स्क्रीनशॉट 7

Taskar Musulunci के पुराने संस्करण

APKPure आइकन

APKPure ऐप के माध्यम से सुपर तेज़ और सुरक्षित डाउनलोडिंग

एंड्रॉइड पर XAPK/APK फ़ाइलें इंस्टॉल करने के लिए एक-क्लिक करें!

डाउनलोड APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies