Taskar Musulunci

Taskar Musulunci

ChmSmartApps
2018年10月15日
  • 4.1 MB

    ファイルサイズ

  • Android 4.1+

    Android OS

このTaskar Musulunciについて

KasanceダManyan Shafukan Musulunciハウサ語harshen NA

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi

Wannan Manhaja mai suna "Taskar Musulunci" anyi tane domin al'umar Musulmi masu jin Hausa su kansance da manyan shafukan Musulunci na yanar gizo na hausa.

Manhajar na kunshe da wa'azozin daruruwan manyan Malamai na Sunnah tare da muhimman batutuwa dangane da rayuwar Musulmi.

Wannan Manhaja tana dauke da shafuka kamar haka

-Hasken Musulunci

-Munbarin Musulunci

-Da'awah Nigeria

-Zauren Fiqhu

-Darul Fikr

-Da'awatus Sunnah

-Mimbaril Islam

-Hausa Islam House

Ku sauko da wanna Manhaja don kasancewa da wa'azozi da fadakarwa na yau da kullum.

Idan kunji dadin wannan manhaja din kada ku manta ku rubuta "RATING" sannan kuyi "Review" na application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa sosai sannan zai qara daga darajar wannan manhaja a play store.

Ku duba CHMFREEAPPS anan playstore don samun wasu apps din.

もっと見る

最新バージョン 1.1 の更新情報

Last updated on 2018-10-15
Improved performance
Added new features
Fixed bugs
もっと見る

ビデオとスクリーンショット

  • Taskar Musulunci のアンドロイド公式予告
  • Taskar Musulunci スクリーンショット 1
  • Taskar Musulunci スクリーンショット 2
  • Taskar Musulunci スクリーンショット 3
  • Taskar Musulunci スクリーンショット 4
  • Taskar Musulunci スクリーンショット 5
  • Taskar Musulunci スクリーンショット 6
  • Taskar Musulunci スクリーンショット 7

Taskar Musulunciの旧バージョン

APKPure アイコン

APKPureアプリで超高速かつ安全にダウンロード

Android で XAPK/APK ファイルをワンクリックでインストール!

ダウンロード APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies