Taskar Musulunci

Taskar Musulunci

ChmSmartApps
Oct 15, 2018
  • 4.1 MB

    파일 크기

  • Android 4.1+

    Android OS

Taskar Musulunci 정보

Kasance 다 Manyan Shafukan Musulunci 하우사 harshen NA

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi

Wannan Manhaja mai suna "Taskar Musulunci" anyi tane domin al'umar Musulmi masu jin Hausa su kansance da manyan shafukan Musulunci na yanar gizo na hausa.

Manhajar na kunshe da wa'azozin daruruwan manyan Malamai na Sunnah tare da muhimman batutuwa dangane da rayuwar Musulmi.

Wannan Manhaja tana dauke da shafuka kamar haka

-Hasken Musulunci

-Munbarin Musulunci

-Da'awah Nigeria

-Zauren Fiqhu

-Darul Fikr

-Da'awatus Sunnah

-Mimbaril Islam

-Hausa Islam House

Ku sauko da wanna Manhaja don kasancewa da wa'azozi da fadakarwa na yau da kullum.

Idan kunji dadin wannan manhaja din kada ku manta ku rubuta "RATING" sannan kuyi "Review" na application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa sosai sannan zai qara daga darajar wannan manhaja a play store.

Ku duba CHMFREEAPPS anan playstore don samun wasu apps din.

더 보기

What's new in the latest 1.1

Last updated on 2018-10-15
Improved performance
Added new features
Fixed bugs
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • Taskar Musulunci의 안드로이드 공식 트레일러
  • Taskar Musulunci 스크린샷 1
  • Taskar Musulunci 스크린샷 2
  • Taskar Musulunci 스크린샷 3
  • Taskar Musulunci 스크린샷 4
  • Taskar Musulunci 스크린샷 5
  • Taskar Musulunci 스크린샷 6
  • Taskar Musulunci 스크린샷 7

Taskar Musulunci의 오래된 버전

APKPure 아이콘

APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 APKPure
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기