Wakokin Dan kwairo

Wakokin Dan kwairo

babasan
Sep 27, 2018
  • 35.5 MB

    फाइल का आकार

  • Android 4.1+

    Android OS

Wakokin Dan kwairo के बारे में

Wannan अनुप्रयोग फिर दीन Kunshi Wasu डागा cikin fitattun wakokin Alh मूसा Dankwairo।

A takaice an haifi Alh. Musa Dankwairo a shekarar 1907 a garin Bakura wanda tsakanin Bakura da Sokoto, akwai tazarar kilomita 105. Sunan Mahaifinsa usman Dankwanda. Shi Usman Dankwanda ya rayu a Kaya ne kuma yana yiwa sarkin Kayan Maradun Waka, Mahaifin Dankwairo da kakansa duk makadan sarkin kayan Maradunne. Ya tashi ya tarar da kakansa da Mahaifinsa suna waka tare, amma ya fi rayuwa da mahaifinsa rayuwa ta hakika. Kuma tun yana Dan shekara 6 zuwa 7 mahaifinsa ya ke zuwa da shi a cikin tsangaya ta waka, sabanin irin su Dandada Aliyu mai-taushi da Na-rambada da gaba daya basa zuwa da Yayansu, su sun dauki waka kaddarace ta shigar da su shi ya sa basa son Yayansu su gaje su.
अधिक दिखाएं

What's new in the latest 2.1

Last updated on Sep 27, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
अधिक दिखाएं

वीडियो और स्क्रीनशॉट

  • Wakokin Dan kwairo पोस्टर
  • Wakokin Dan kwairo स्क्रीनशॉट 1
  • Wakokin Dan kwairo स्क्रीनशॉट 2
  • Wakokin Dan kwairo स्क्रीनशॉट 3

Wakokin Dan kwairo के पुराने संस्करण

APKPure आइकन

APKPure ऐप के माध्यम से सुपर तेज़ और सुरक्षित डाउनलोडिंग

एंड्रॉइड पर XAPK/APK फ़ाइलें इंस्टॉल करने के लिए एक-क्लिक करें!

डाउनलोड APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies