Wakokin Dan kwairo

Wakokin Dan kwairo

babasan
Sep 27, 2018
  • 35.5 MB

    File Size

  • Android 4.1+

    Android OS

About Wakokin Dan kwairo

Wannan App din ya Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo.

A takaice an haifi Alh. Musa Dankwairo a shekarar 1907 a garin Bakura wanda tsakanin Bakura da Sokoto, akwai tazarar kilomita 105. Sunan Mahaifinsa usman Dankwanda. Shi Usman Dankwanda ya rayu a Kaya ne kuma yana yiwa sarkin Kayan Maradun Waka, Mahaifin Dankwairo da kakansa duk makadan sarkin kayan Maradunne. Ya tashi ya tarar da kakansa da Mahaifinsa suna waka tare, amma ya fi rayuwa da mahaifinsa rayuwa ta hakika. Kuma tun yana Dan shekara 6 zuwa 7 mahaifinsa ya ke zuwa da shi a cikin tsangaya ta waka, sabanin irin su Dandada Aliyu mai-taushi da Na-rambada da gaba daya basa zuwa da Yayansu, su sun dauki waka kaddarace ta shigar da su shi ya sa basa son Yayansu su gaje su.
Show More

What's new in the latest 2.1

Last updated on Sep 27, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Show More

Videos and Screenshots

  • Wakokin Dan kwairo poster
  • Wakokin Dan kwairo screenshot 1
  • Wakokin Dan kwairo screenshot 2
  • Wakokin Dan kwairo screenshot 3

Wakokin Dan kwairo APK Information

Latest Version
2.1
Android OS
Android 4.1+
File Size
35.5 MB
Developer
babasan
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Wakokin Dan kwairo APK downloads for you.

Old Versions of Wakokin Dan kwairo

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies