SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

  • 8.3 MB

    Dimensione

  • Android 5.1+

    Android OS

Informazioni su SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

Manhajar Fassarar Al'kur'ani Mai girma da harden Hausa

SASSAUQAR TARJAMAR MA'ANAR AYOYIN ALQUR'ANI MAI GIRMA CIKIN HARSHEN HAUSA

JIZI'IN NA 30 (HIZIFI BIYAR)

Ina farawa da sunan Allah wanda ya shimfixa ni'marsa ga kowa da kowa a duniya, wanda ya keve bayinsa nagari da ni'imomi a lahira. Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta annabi muhammadu da ahalul baitinsa.

Bayan haka. Assalamu alaikum xan'uwa Musulmi mai girma.

Wannan wani qoqari ne da ake yi na sauqaqa fahimtar ma'anar ayoyin Alqur'ani mai girma ga masu karanta harden Hausa a duk inda suke.Sannan kuma, mun dogara ne tafsirin Almizan na Allama Xabaxaba'i da kuma darrusan tafiri na Ayatullahi Jawadi Amuli wajen xauke ma'anar ayoyin.

Wannan wani qoqari ne da muka faro shi don ganin an sauqaqa wa mutane musamman matasa da yara hanayar da za su shaqu da littafin Allah mai gairma, wato Alqur'ani mai tsarki a lokacin da suke karanta shi, kuma muna nemam shwarwari da tsokaci kan yadda aikin zai inganta don sauqaqa wa masu karatu xin, saboda haka, kai ma xan'uwa mai karanta ceraannan shafuka a halin yanzu, muna roqon ka gudummowa wajen ingantawann aikin ta hanyar ka karanta ka ji cewa ka fahimci abin da ake so a isar daga saqon ayoyin da ka karanta, ko kuwa ka fiskanci wani saqo na ayoyi ko wata aya da ba ka fahimci abin da ke ciki ba? Idan ka sanar da mu yadda ka fahimta sai kuma ka bayyana mana ra'ayinka kan yadda za a yi don a sauqaqawann saqo da ya shige maka duhu, ta hanayar sauya kalmomi ne, ko sauya tsarin jimlar ne ma baki xaya; musaman ma idan aka yi la'akari da cewa yara qanana ma suna karanta ceraannan surori da ke cikin azu biyu kamar yadda abin yake a qasar Hausa!

Mostra Altro

What's new in the latest 3.2.3

Last updated on Aug 13, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostra Altro

Video e screenshot

  • Poster SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.
  • 1 Schermata SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.
  • 2 Schermata SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.
  • 3 Schermata SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.
  • 4 Schermata SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.
  • 5 Schermata SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

Informazioni sull'APK SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

Ultima versione
3.2.3
Categoria
Istruzione
Android OS
Android 5.1+
Dimensione
8.3 MB
Available on
Download APK sicuri e veloci su APKPure
APKPure utilizza la verifica delle firme per garantire download di APK SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. senza virus per te.

Vecchie versioni di SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

Icona APKPure

Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure

Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!

Scarica APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies