SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

  • 8.3 MB

    Saiz Fail

  • Android 5.1+

    Android OS

Mengenai SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

Manhajar Fassarar Al'kur'ani Mai girma da harshen Hausa

SASSAUQAR TARJAMAR MA'ANAR AYOYIN ALQUR'ANI MAI GIRMA CIKIN HARSHEN HAUSA

JIZI'IN NA 30 (HIZIFI BIYAR)

Ina farawa da sunan Allah wanda ya shimfixa ni'marsa ga kowa da kowa a duniya, wanda ya keve bayinsa nagari da ni'imomi a lahira. Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta annabi muhammadu da ahalul baitinsa.

Bayan haka. Assalamu alaikum xan'uwa Musulmi mai girma.

Wannan wani qoqari ne da ake yi na sauqaqa fahimtar ma'anar ayoyin Alqur'ani mai girma ga masu karanta harshen Hausa a duk inda suke.Sannan kuma, mun dogara ne tafsirin Almizan na Allama Xabaxaba'i da kuma darrusan tafiri na Ayatullahi Jawadi Amuli wajen xauke ma'anar ayoyin.

Wannan wani qoqari ne da muka faro shi don ganin an sauqaqa wa mutane musamman matasa da yara hanayar da za su shaqu da littafin Allah mai gairma, wato Alqur'ani mai tsarki a lokacin da suke karanta shi, kuma muna nemam shwarwari da tsokaci kan yadda aikin zai inganta don sauqaqa wa masu karatu xin, saboda haka, kai ma xan'uwa mai karanta waxannan shafuka a halin yanzu, muna roqon ka gudummowa wajen inganta wannan aikin ta hanyar ka karanta ka ji cewa ka fahimci abin da ake so a isar daga saqon ayoyin da ka karanta, ko kuwa ka fiskanci wani saqo na ayoyi ko wata aya da ba ka fahimci abin da ke ciki ba? Idan ka sanar da mu yadda ka fahimta sai kuma ka bayyana mana ra'ayinka kan yadda za a yi don a sauqaqa wannan saqo da ya shige maka duhu, ta hanayar sauya kalmomi ne, ko sauya tsarin jimlar ne ma baki xaya; musaman ma idan aka yi la'akari da cewa yara qanana ma suna karanta waxannan surori da ke cikin azu biyu kamar yadda abin yake a qasar Hausa!

Tunjukkan Lagi

What's new in the latest 3.2.3

Last updated on Aug 13, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tunjukkan Lagi

Video dan tangkapan skrin

  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. penulis hantaran
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. syot layar 1
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. syot layar 2
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. syot layar 3
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. syot layar 4
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. syot layar 5
APKPure ikon

Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure

Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!

Muat Turun APKPure
thank icon
Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Baca Yang Selanjutnya