SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

ushibawiyyu initiative
2024年08月13日
  • 8.3 MB

    文件大小

  • Android 5.1+

    Android OS

关于SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

Manhajar Fassarar Al'kur'ani Mai girma da rushen Hausa

萨索卡尔·塔贾马尔·马阿纳尔·阿约因·阿尔库阿尼·迈·吉尔玛·西金·哈申·豪萨

JIZI'IN NA 30(HIZIFI BIYAR)

Ina Farawa da sunan Allah wanda ya shimfixa ni'marsa ga kowa da kowa a duniya, wanda ya keve bayinsa nagari da ni'imomi a lahira。 Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta annabi muhammadu da ahalul baitinsa。

巴扬哈卡。 Assalamu alaikum xan'uwa Musulmi mai girma。

Wannan wani qoqari ne da ake yi na sauqaqa fahimtar ma'anar ayoyin Alqur'ani mai girma ga masu karanta rushen Hausa a duk inda suke.Sannan kuma, mun Dogara ne tafsirin Almizan na Allama Xabaxaba'i da kuma darrusan tafiri na Ayatullahi Jawadi Amuli Wajen xauke ma'anar ayoyin。

Wannan wani qoqari ne da muka faro shi don ganin an sauqaqa wa mutane musamman matasa da yara hanayar da za su shaqu da littafin Allah mai gairma, wato Alqur'ani mai tsarki a lokacin da suke karanta shi, kuma muna nemam shwarwari da tsokaci kan yadda艾金·扎伊·因加塔·唐·萨卡卡·瓦·马苏·卡拉图·辛,萨博达·哈卡,凯·马·xan'uwa麦·卡兰塔·瓦坎南·沙夫卡·哈林·延祖,穆纳·罗昆·卡·古杜莫瓦·瓦金·因加塔·万南·艾金·塔·哈尼亚尔·卡·卡兰塔·卡吉·塞瓦·卡·法希姆·阿宾·达·阿克·索·伊萨尔·达加Saqon ayoyin da ka karanta、ko kuwa ka fiskanci wani saqo na ayoyi ko wata aya da ba ka fahimci abin da ke ciki ba? Idan ka sanar da mu yadda ka fahimta sai kuma ka bayyana mana ra'ayinka kan yadda za a yi don a sauqaqa Wantan saqo da ya shige maka duhu, ta hanayar sauya kalmomi ne, ko sauya tsarin jimlar ne ma baki xaya; musaman ma idan aka yi la'akari da cewa yara qanana ma suna karanta Waannanan surori da ke cikin azu biyu kamar yadda abin yake a qasar Hausa!

更多

最新版本3.2.3的更新日志

Last updated on 2024年08月13日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
更多

视频和屏幕截图

  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. 海报
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. 截图 1
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. 截图 2
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. 截图 3
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. 截图 4
  • SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. 截图 5

SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. APK信息

最新版本
3.2.3
类别
教育
Android OS
Android 5.1+
文件大小
8.3 MB
Available on
在APKPure安全快速地下载APK
APKPure 使用签名验证功能,确保为您提供无病毒的 SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. APK 下载。

SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.历史版本

APKPure 图标

在APKPure上极速安全下载应用

一键安装安卓XAPK/APK文件!

下载 APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies