Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

KareemTKB
Jan 26, 2024
  • 120.7 MB

    Dimensione

  • Android 4.4+

    Android OS

Informazioni su Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi tara da sceicco Jafar Mahmud Adam.

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.

A cikinwann app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi Yanayin Sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurariwann karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) take.

Mai Fassara littafin cikin Wantan Manhajja Shine Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun vuoin littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadinwann manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikinwann gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bissalam wassalamu alaikum. Kuhuta lafiya.

Mostra Altro

What's new in the latest 3.2

Last updated on Jan 26, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostra Altro

Video e screenshot

  • Poster Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
  • 1 Schermata Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
  • 2 Schermata Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
  • 3 Schermata Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
  • 4 Schermata Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
  • 5 Schermata Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
  • 6 Schermata Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
  • 7 Schermata Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Informazioni sull'APK Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Ultima versione
3.2
Android OS
Android 4.4+
Dimensione
120.7 MB
Sviluppatore
KareemTKB
Available on
Download APK sicuri e veloci su APKPure
APKPure utilizza la verifica delle firme per garantire download di APK Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 senza virus per te.

Vecchie versioni di Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Icona APKPure

Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure

Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!

Scarica APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies