Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

KareemTKB
Jan 26, 2024
  • 120.7 MB

    Dung lượng tệp

  • Android 4.4+

    Android OS

Giới thiệu về Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi bì da Sheik Jafar Mahmud Adam.

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata BUkatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.

Một ứng dụng cikin Wannan na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari Wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

Một takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) lấy.

Mai Fassara littafin cikin Wannan manhajja tỏa sáng Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun Wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin Wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin Wannan gida sannan kada a manta ayi chia sẻ da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bissalam wassalamu alaikum. Ku huta lafiya.

Hiển thị nhiều hơn

What's new in the latest 3.2

Last updated on Jan 26, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Hiển thị nhiều hơn

Video và ảnh chụp màn hình

  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 bài đăng
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 ảnh chụp màn hình 1
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 ảnh chụp màn hình 2
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 ảnh chụp màn hình 3
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 ảnh chụp màn hình 4
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 ảnh chụp màn hình 5
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 ảnh chụp màn hình 6
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 ảnh chụp màn hình 7

Thông tin APK Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Phiên bản mới nhất
3.2
Android OS
Android 4.4+
Dung lượng tệp
120.7 MB
Nhà phát triển
KareemTKB
Available on
Tải APK an toàn và nhanh chóng trên APKPure
APKPure sử dụng xác minh chữ ký để đảm bảo tải APK miễn phí virus cho Siffatus Salatin Nabiyyi MP3.
APKPure biểu tượng

Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure

Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!

Tải về APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies