Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

KareemTKB
Jan 26, 2024
  • 120.7 MB

    Saiz Fail

  • Android 4.4+

    Android OS

Mengenai Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi mentara da Sheik Jafar Mahmud Adam.

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.

A cikin wannan app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabima yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) ambil.

Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja bersinar Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Syeikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Syeikh Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bissalam wassalamu alaikum. Ku huta lafiya.

Tunjukkan Lagi

What's new in the latest 3.2

Last updated on Jan 26, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tunjukkan Lagi

Video dan tangkapan skrin

  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 penulis hantaran
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 syot layar 1
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 syot layar 2
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 syot layar 3
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 syot layar 4
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 syot layar 5
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 syot layar 6
  • Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 syot layar 7

Maklumat APK Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Versi terkini
3.2
Android OS
Android 4.4+
Saiz Fail
120.7 MB
Pemaju
KareemTKB
Available on
Muat turun APK Selamat & Cepat di APKPure
APKPure menggunakan pengesahan tandatangan untuk memastikan muat turun APK Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 tanpa virus untuk anda.
APKPure ikon

Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure

Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!

Muat Turun APKPure
thank icon
Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Baca Yang Selanjutnya