Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J

ZaidHBB
2020年08月13日
  • 69.1 MB

    ファイルサイズ

  • Android 4.1+

    Android OS

このSifatus Salatin Nabiy Part 1-Jについて

Saurari Karatun Sifatus Salatin NabiyカシュガルのNaダヤのDAGAの馬琴シェイクジャファルカノ

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi、

Wannan application mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo(SAW)。

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun。 Wannan app din Kashi na Daya ne、ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na biyun da na ukun wannan karatun。アッラーya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din、hakan zai kara kana mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu。

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa、ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin。

もっと見る隠す

最新バージョン 1.3 の更新情報

Last updated on 2020-08-13
*Bug Fixed

Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jの旧バージョン

APKPureアプリで超高速かつ安全にダウンロード

Android で XAPK/APK ファイルをワンクリックでインストール!

ダウンロード APKPure