Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J

ZaidHBB
Aug 13, 2020
  • 69.1 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.1+

    Android OS

O Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J

Saurari Karatun Sifatus Salatin Nabiy Kashi Na Daya daga Bakin Sheikh Jafar Kano

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Aplikacja Wannan mai suna „Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar” na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan aplikacja din Kashi na Daya ne, ku yi szukaj ZaidHBB w sklepie ko ku duba cikan wannan aplikacja din don sauko da kashi na biyun da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan aplikacja din kada ku manta ku rubuta "recenzja" sannana kuyi "ocena" din aplikacja din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Pokaż więcejPokaż mniej

What's new in the latest 1.3

Last updated on 2020-08-13
*Bug Fixed

Stare wersje Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure