عن Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J
Saurari Karatun Sifatus السلاطين نبيي كاشي نا دايا داغا باكين الشيخ جعفر كانو
السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،
Wannan application mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Daya ne، ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na biyun da na ukun wannan karatun. الله يا بدار دامار أمفاني دا أبيندا زا سورة أمين.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "مراجعة" sannana kuyi "rating" din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
What's new in the latest 1.3
معلومات Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J APK
الإصدارات القديمة لـ Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J
Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J 1.3
Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J 1.1
قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure
قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!