Kacici Kacicin Kanywood-2020

Kacici Kacicin Kanywood-2020

Tech Gram
Jan 7, 2020
  • 5.0 and up

    Android OS

About Kacici Kacicin Kanywood-2020

Wasan Canki Canki na hotunan Kanywood da Hausa

Barka da zuwa*

Wannan Manhaja na Kacici Kacicin kanywood anyi shine

*sabida wasa da raha

*sabida tina wasu yan hausa film

*sabida jin dadi

*sabida sabbin yan wasa

Yadda ake amfani dahshi:

1. Kabude data

2. kashiga manhajar Kacici Kacicin Kanywood

3. Duk hoton dan wasa daka gani ka rubuta sunan shi domin zuwa gida na gaba

Yadda ake karo Gidaje Hawa Hawa:

1. Danna Level a sama

2. Ka yi can kasa

3. Danna Check New Levels

4. Danna Download

5. Sai ka/ki dan jira

Amfani Karo Gidaje:

1. Yana sa kasan sabbin yan hausa film

2. Yana kara nishadi yin nisa a wasa

Show More

What's new in the latest 7.2.3z

Last updated on Jan 7, 2020
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Show More

Gameplay and Screenshots

  • Kacici Kacicin Kanywood-2020 poster
  • Kacici Kacicin Kanywood-2020 screenshot 1
  • Kacici Kacicin Kanywood-2020 screenshot 2
  • Kacici Kacicin Kanywood-2020 screenshot 3
  • Kacici Kacicin Kanywood-2020 screenshot 4
  • Kacici Kacicin Kanywood-2020 screenshot 5
  • Kacici Kacicin Kanywood-2020 screenshot 6
  • Kacici Kacicin Kanywood-2020 screenshot 7
APKPure icon

Download APKPure App to get more game rewards and discounts

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies