Umar M Shareef 파린 지니 앨범.
Wannan sabon kumdine da mawaki mai zamani Umar m Sharif ya wallafa domin jin dadin masoyansa, kundin ya samu zafafan wakoki masi saka nishadi musamman ga masoya. Kamardai yadda mawakin ya saba nishadan tar da masu sauraran wakokin nasa.