Umar M Shareef takaitaccen tarihin mawakin da kuma nasarorin sa arayuwa.
An wallafa wannan manhajarne domin adana bayanan tarihi da kuma nasarorin da mawakin zamani na kasar Hausa. Wato umar m sharif ya samu hadi da hotunan sa dana iyalan sa baki daya.