Fasarar Littafin Arbauna Hausa
17.3 MB
파일 크기
Android 7.0+
Android OS
Fasarar Littafin Arbauna Hausa 정보
Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin am akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
What's new in the latest 1.0
- Sabon Design
- Mai Saukin Karatu
- Gyaran Wasu Kurakurai
Fasarar Littafin Arbauna Hausa apk 정보
Fasarar Littafin Arbauna Hausa의 오래된 버전
Fasarar Littafin Arbauna Hausa 1.0
APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드
한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!