Fasarar Littafin Arbauna Hausa
17.3 MB
File Size
Android 7.0+
Android OS
About Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
What's new in the latest 1.0
- Sabon Design
- Mai Saukin Karatu
- Gyaran Wasu Kurakurai
Fasarar Littafin Arbauna Hausa APK Information
Old Versions of Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Fasarar Littafin Arbauna Hausa 1.0
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!