Wannan littafin Ahdhari ne wanda akayi domin Daliban Karatu.
Wannan littafin Ahdhari NE wanda akayi da fassarar Hausa domin a saukakawa daliban karatu ta yadda zasuyi amfani dashi a wayarsu idan basa kusa da littafinsu lokacin da suka samu bukatar karatu ko.