Saban kundin wakokin Mawakin Zamani Umar m Shareef New Album
Saban kundin wakokin Mawakin Zamani Umar m Shareef New Album, Wanda Akai gamaiyarsu a application guri Daya, Zaku samu sauran application din sauran wakokin mawakan Hausa, da sauran wakokin Yabon. Dafatan zakuji Dadin wannan application, Mun gode